Sunday 18 February 2024

Wake (poems in Hausa)

 

1: Yau da Gobe .... 

Muna gida zaune, 
Yan uwa fa tare, 
Duk da uwa da uba fa tare 
Muna ta shewa fa lale 
Komai fa abin dadi 

Kwatsam mai faruwa ta faru 
Me yanke kwauna
Mutuwa ta zo ba jinkirtawa 
Wannan rana tayi daci 
Rai duk yayi kunci 
Wannan rana ba dogon furuci 

Wannan rana mun fa zaunu 
Kurum sai halartowa a zuci 
Lamura da suka auku 
Baza mu sake dawo wa ba 

Ranar da bango ya fadi 
Sai girma ya karu 
Nauyi kuma ba misaltu 
Son rai kuma ya kare 
Sai dai kuma kyautatawa 

Wanna lokacin can 
Da muke ta morewa 
Ban san wahalar samu ba 
Ban san dadin wadata ba 
Ban san dadi rashi ba,  Don nayi godiya 
Wannan lokaci sai yawan kokawa 

Ashe duniya rawar yan mata 
Ranar da na gaba ya gusa 
Sai gashi na baya yau shine a gaba
Ashe dai dan adam akwai rauni 

To ya kai mai sauraro 
A wana hali kake fa  yanzu 
Idan rana tana gushewa 
Wataran Kai ma ka nan 
To sai muyi azama mu daure,  don jin dadin likacin 

Me rubuta wake /me waken nan ya fa gamsu 
Rayuwa na da dadi 
Idan ka kyautata 
Me rage banda azama 

Abun dai kamar wasa /almara 
Yara sun  koma manya  
Ga mata kuma ga yara 
Gida ya kammalawa 

Duniya fa a tafe take
Haka nan lamura ke sauyawa 
Sai me lura ya gane 
Duniya bata waigowa 

2: Matasan social media  ...

Matasa ginshikin alumma 
Manyan mu fa gobe 
Kune masu garin fa 
Matasan mu abin alfahari 

Da can fa a dauri 
Matasa sai yake yake 
Kare kasa don ginin alumna 
Noma da kiwo shine abin yi 
Sun hinmatu don kyautatawa 

Zamani yana ta sauyawa 
Duniya tayi sauki 
Yaki yana ragewa 
Fatauci ya fa karu 
Matasa na ta taimakawa 

Ilimi ya fa  karu 
Kullum sai fadadawa 
Matasa na ta koyo 
Abin dadi da morewa 

Kunga fa social media 
Matasa ne suka kera 
Sukai amfani da kwakwale 
Ba dare ko rana , yanzu suna ta morewa 

Ita wanna social media 
Ta na da amfani infa kun lura 
Haka ma dai da illoli 
Don haka sai ku lura 

Kun ga fa social media 
Zai kai zumunci ka amfanu
Ga kasuwanci don mun karu 
Sannan har ma da nishadantarwa 

Haka ma illolin ta 
Suna ta  nakasa mana matasa
Kwakwale suna ta zaune 
Matasa sai ku motsa su 

Sai  mu rage lokacin brawsing 
Ko kuma social media chatting 
Ko kuma kallo mara amfanu 
Duk don mu kyautata gobe 

Yada zancen karya 
Karairari da zancen banza 
Jita jita da karya 
Wannan sai mu daina 

Ga kalubale ga matasa 
Kowa sai ya himmatu 
Domin ya kyautata gobe 
Har ma sai muyi masa  biki 

Matasan mu masu kwazo 
Ga hankali da tunani 
Basira har ma da wayo 
Sai ku himmatu don kyautatawa 

3. My small world 
In progress ............ 
...................................
........................................

4. The long-awaited answer 
In progress ............ 
...................................
........................................




AI in Nigeria

Discourse about the capability of AI is no longer News to many because the technology has already proved itself in so many areas that were previously considered to be reserved for humans only. The question in the context of developing countries is how best to tap into the stream of innovations propelled by AI. In the context of Nigeria, the question can be asked: how best to harness the power of AI to propel out teeming youths to self-sufficiency? Use the comment area to comment about your opinions about the above questions. You can also post about relevant areas to write about including applications of AI-powered solutions, implementing AI or data-driven solutions and the set of (minimal) skills and resources to leverage when building or starting a project using AI or machine learning.

Ina ruwa na!

 

Rana ta take gari kuma yayi tsit, sai karar iskar bazara na tayar da kura. Na Audu na zaune a gefen hanya yana sake-sake a ransa dangane da kuncin rayuwa. Cikin lokaci kankani sai gashi ya tsunduma kogin tunani yana tarawa yana debewa. A wannan yanayi ya fada tunanin halin da yake ciki da kuma sanadin halin da alumma ta tsinci kanta. Ganin mai ruwa na tafiya sai ya tuna masa da zancen bayaushe na ina ruwa na idan yana ganin abu bai shafe shi. Kamar maganar wai idan jifa ya wuce ka to ya fada kan kowa! Me za ka rasa idan ka hana jifan daga faruwa ko kuma idan ya wuce to ka taimaka  kar ya fada kan kowa don ka da ya yi illa? Me yasa baza ace idan jifa ya wuce ka, ka taimaka don kar ya cutar da kowa ba? Na Audu na ganin haka ya dace to kana zargin wannan karin maganar akan halin da alumna ke ciki kenan? Tambayar da Hadi yayiwa Na Audu kenan. Na Audu ya gyada kai ya kada baki yace, a'a. Amma ina ganin idan mutum ya tarbiyantu da kalamai na taimako zai yi amfani wajen yadda zai bullowa alamura. Halin ko in kula da ya kawo mu cikin damuwa nake taajibi. Yanzu kaga a garin mu sai ka bada kudi kafin kayi bacci da sauran alamura na rayuwa! Kamar yaya, bari na Baka labari ko na fede biri har wutsiya. 

Tuesday 19 July 2016

A Brief Historical Note on Dutse, Jigawa State


Introduction - 
 
Dutse is the capital of Jigawa state of Nigeria. The state was created in 1991 during the military regime of Gen Ibrahim Badamasi Babangida. Dutse (Dutsi,in earlier notes) got it name from the rocky topography peculiar to the area. Different forms of rocks can be seen widely spread across the town. Mostly igneous in nature, the rocky town got it name from this naturally endowed resources, Dutse (Hausa term for rock).
Dutse and its environ are well known for Date Trees (Dabino) of different variaty. The area is characterised with undulating topography and hilly walls. The name Jigawa (from Jigayi) is attributed to such topology. Peculiar to the North-Western states, the population of Dutse are predominantly Hausa and Fulani. With availability of agrarian land, the inhabitants of Dutse are predominantly farmers; other occupations typical to rural area are also available among the populace.

The emirate of Dutse -

Popular in Nigeria and particularly northern Nigeria, Dutse is being ruled by an emir and supported by four tiers of rulers at different levels: Hakimi (the head of a district, typically a local government), Dagaci (head of a ward) and Mai-unguwa (last in the hierarchy). The immediate past of Dutse was his eminence late Alhaji Nuhu Muhammad Sanusi and the present emir is his eminence Alhaji Hameem Nuhu Muhammad Sunusi. Out of the 27 Local Governments in Jigawa state, Dutse emirate has a total of 7 Local Governments comprising of Dutse, Birnin-Kudu, Buji, Gwaram, Jahun, Kiyawa, and Miga. This is also the senatorial district of Jigawa central. Dutse Emirate shares boarder with Kano State to the west, and Bauchi state to the east.

It was reported (informally) that when Shaik Usman Bin Fodio (Mujadaddi) granted flags to some districts/states, as the clearance to wage jihad and fight under his leadership, the then rulers of Dutse (Mussa and Salihi both being Fulani) travelled to Sokoto (where the Mujaddadi resides) and requested for such flag. Unfortunately no flag is available and the Mujaddadi consoled the two to come back with the consolation that a time will come when they will have their own independent state. This is being attributed, by some, to the status of Dutse as the state capital. The seat of the emir, Garu, is located in a hilly area with natural fortification. High mountains and shallow holes besieged the area with only one entrance that is heavily guarded against invaders (in the days of yore). This has made the residents of this area well protected from external threats and have the advantage of viewing approachers (and perhaps take necessary action).

The call for state creation -

The agitation for the creation of Jigawa state was chaired by late Malam Inuwa-Dutseformer commissioner of Agriculture and Natural Resources in the old Kano State (comprising of present Kano and Jigawa states) during late Alhaji Audu Bako governoship. The movement started in the late 70s but it was curtailed as result of military coup. There were renewed interests at different times since the first call. When the call for states creation resurfaced in the late 80s, Jigawa people were not hesitant to lent their voices. Fortunately, the victorious moment came in the early 90’s (August, 1991, precisely) during the military regime of President Ibrahim Badamasi Babangida. Although the call for state creation was won, majority of the constituting local governments submitted in the original report for the creation of the state were phased out and new ones were introduced. Some of the areas left out include Albasu, Ajingi, Wudil, Sumaila, Kachako and Takai. Only few among those that agitated for such state creation were actually in the New World (Jigawa Tarin Allah as the slogan for the state).

Institutions - 

Presently, there is Federal University Dutse, Research Institute for Date Palm (Sub-Station) and state polytechnic in Dutse; School of Nursing and Midwifery in Birnin-Kudu. In addition to these, there are a number of public schools spread across the senatorial district. 
 
Government - 

....to be continued!